Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Bayani kan halin da Ali Bongo ke ciki da kuma makomar alaƙar Gabon da Faransa
Bayani kan halin da Ali Bongo ke ciki da kuma makomar alaƙar Gabon da Faransa
Sabon firaministan Gabon, Raymond Ndong Sima ya tattauna da BBC inda ya yi bayani kan halin da hamɓararren shugaban ƙasar, Ali Bongo yake ciki da kuma makomar alaƙar ƙasar da Faransa.