'Na zata rayuwata ta zo ƙarshe'

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
'Na zata rayuwata ta zo ƙarshe'

Daga Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya zuwa Landan da Barcelona, waɗanda suka rayu bayan fama da cutar ƙyandar biri (mpox) na bayyana halin da suke ciki. Hakan na zuwa ne yayin da cutar ke yaɗuwa a ƙasashen duniya, har ma WHO ta ayyana ta a matsayin mai hatsari ga duniya.