Shika-shikan lashe zaɓen shugaban ƙasa a Najeriya

Shika-shikan lashe zaɓen shugaban ƙasa a Najeriya

Yayin da ake jiran sakamakon zaɓen shugaban ƙasa da na majalisar dokokin tarayya wanda ya gudana a ranar Asabar, ga ƙarin bayani kan sharuɗɗan lashe zaɓen shugaban ƙasa a Najeriya.