Kalli yadda kyanwa ta hau jikin liman a lokacin sallar dare

Kalli yadda kyanwa ta hau jikin liman a lokacin sallar dare

Wata kyanwa ta haye jikin Sheikh Walid Mehsas a lokacin da yake jan sallah cikin watan Ramadana a ƙasar Algeria.