Matashi ɗan Najeriya da ke ƙera motoci masu amfani da lantarki

Matashi ɗan Najeriya da ke ƙera motoci masu amfani da lantarki

Yayin da duniya ke sauyawa zuwa amfani da makamashi maras gurɓata muhalli, wani matashi a Najeriya na ƙoƙarin bayar da tasa gudumawar ta hanyar ƙera motoci masu amfani da ƙarfin lantarki.