Girke-girken Ramadan: Yadda ake yin "Tortilla cone", wato burodi mai nama da kayan lambu

Girke-girken Ramadan: Yadda ake yin "Tortilla cone", wato burodi mai nama da kayan lambu

A yau cikin filinmu na girke-girken Ramadan, Ahmad Hambali wanda aka fi sani da bn__hambal zai nuna muku yadda ake yin "Tortilla cone", wato wani nau'in burodi mara kauri wanda ake saka wa nama da kayan lambu cikinsa don ya yi kama da askirim.