Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Daga Bakin Mai Ita tare da A'isha Izzar So
Daga Bakin Mai Ita tare da A'isha Izzar So
A wannan makon cikin shirin Daga Bakin Mai Ita, mun kawo muku maimaitawar tattaunawar da aka yi da A'isha Najamu ta fim ɗin "Izzar So."