Shin ƙirƙirarriyar basirar AI za ta ƙwace wa matasan Afirka aiki?

Shin ƙirƙirarriyar basirar AI za ta ƙwace wa matasan Afirka aiki?

Wasu na kallon ƙirƙirarriyar basira a matsayin wani abin tsoro, wadda za ta sanya na'ura ta ƙwace wa ɗan'adam aiki da kuma ƙwace harkar tafiyar da lamurran duniya.

Mece ce gaskiyar hakan? Shin akwai yiwuwar basirar AI za ta iya warware wasu matsaloli da kuma ƙarfafa matasa?