Sabon salon aure da ke ƙara samun karɓuwa

Sabon salon aure da ke ƙara samun karɓuwa

Wanann shi ake kira 'auren nesa-nesa' ko kuma auren 'mu haɗu a ƙarshen mako.'

Masu irin wannan aure na ganin cewa yana taimaka musu wajen ci gaba da rayuwarsu yadda suka saba.

Wasu ma'aurata da ke irin wannan aure a Japan sun ce irin wannan aure kan bayar da dama ga ma'aurata wajen gudanar da harkokinsu tare da gudanar da rayuwarsu yadda suke so