An gudanar da taron kare al’adun Hausawa a Kano

An gudanar da taron kare al’adun Hausawa a Kano

Cibiyar raya al’adu ta Najeriya ta shirya taron yadda za a alkinta kyawawan al’arun hausawa ciki har da kiɗan Shantu.

An gabatar da jawabai kan kiɗan Shantu, daya da cikin al’adun hausawa wanda ke neman ɓacewa.