Garin da mata suke kin auren mazan da babu ruwan famfo a gidajensu

Garin da mata suke kin auren mazan da babu ruwan famfo a gidajensu

Danna hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Indiya na ɗaya daga cikin ƙasashe 17 da ke fama da mtsanancin ƙarancin ruwa.

Har yanzu babu ruwan famfo a ƙauyukan da ke da mutum miliyan 200 kuma mata ne suka fi shan wahalar hakan.

Divya Arya ta BBC ta zagaya wasu garuruwa a fadin Indiya don ganin yadda matsalar ƙarancin ruwa ke shafar al’ummu.