Matashin da ke koya wa marayu ɗinkin abaya irin ta Larabawa

Matashin da ke koya wa marayu ɗinkin abaya irin ta Larabawa

Matashi Shehu Usman ya buɗe shagon ɗinkin abaya bayan da ya samu horo a fannin inda kuma ya koyar da matasa 500.

Ya ce abin da ya bambanta shi da sauran masu irin wannan sana'a tasa shi ne yadda ya zamanantar da ita.