Ku San Malamanku tare da Sheikh Khamis Almisri

Ku San Malamanku tare da Sheikh Khamis Almisri

An haifi Sheikh Khamis Sa'eed Muhamad (Al-Misiri) ne a birnin Kaduna, inda kuma ya fara karatun nasa a birnin.