Bambancin ƙyandar biri da korona

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bayani
Bambancin ƙyandar biri da korona

A lokacin da Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ayyana ƙyandar biri (mpox) a matsayin cuta mai barazana ga lafiyar ɗan'adam karo na biyu a cikin shekara biyu, mutane da dama sun yi tambayar cewa: ko wannan ce cutar korona ta biyu?