Wane ne Charles, sabon sarkin Birtaniya?

Wane ne Charles, sabon sarkin Birtaniya?

A ranar Asabar 6 ga watan Mayu ne za a rantsar da Sarki Charles a matsayin sarkin Birtaniya.

Hakan na zuwa ne bayan ya gaji mahaifiyarsa Sarauniya Elizabeth, wadda ta rasu a ranar 8 ga watan Satumba, 2022.

Shin ko kun san wane ne shi?