Abubuwan da za su tantance shugaban da ƴan Ghana za su zaɓa

Abubuwan da za su tantance shugaban da ƴan Ghana za su zaɓa

Al'ummar Ghana za su kaɗa ƙuri'a ranar Asabar domin zaɓen shugaban ƙasa, shin waɗanne abubuwa ne suka fi tayar da ƙura?

Mai sharhi kan al'amuran yau da kullum a ƙasar Ghana, Irbaɗ Ibrahim ya yi mana ƙarin haske.