Girke-Girken Ramadan: Yadda ake dama fura ta musamman

Girke-Girken Ramadan: Yadda ake dama fura ta musamman

A filinmu na girke-girken Ramadan, Amina Isah, wadda aka fi sani Jamasuba Food za ta nuna mana yadda ake dama fura ta musamman.