Kalli yadda ake tsananin ƙarancin burodi a Gaza

Kalli yadda ake tsananin ƙarancin burodi a Gaza

Burodi ne kaɗai abincin yau da kullum da ya rage wa mutanen Gaza da ke cikin ƙangin yunwa, amma samun sandan burodi ɗaya na da matuƙar wahala.