Bahaushen da ke sana’ar gwangwan a birnin Clabar

Bahaushen da ke sana’ar gwangwan a birnin Clabar

Da sana'ar gwangwan na yi aure kuma nake kula da iyalina, in ji wani matashi mai sana'ar.

Matashin dai Bahaushe ne ɗan arewacin Najeriya da sana'ar tasa ke ci a birnin Calabar na kudancin ƙasar.