Ku San Malamanku tare da Khalifa Yusuf Usman

Ku San Malamanku tare da Khalifa Yusuf Usman

A wannan mako cikin shirin Ku San Malamanku, mun kawo muku tattaunawa da Sheikh Khalifa Yusuf Usman.

Sheikh Usman shi ne limamin masallacin juma'a na Obudu da ke jihar Cross River da ke kudancin Najeriya