Na ji daɗin zuwa Hikayata - Maryam Abacha

Na ji daɗin zuwa Hikayata - Maryam Abacha

A ranar Laraba aka gudanar da bikin karrama wadanda suka lashe gasar rubutun kagaggun labaru ta Hikayata ta BBC Hausa.

Bayan kammala taron mun zanta da wasu manyan baki da suka hallara.