Ku San Malamanku tare da Farfesa Rasheed Abdul-Ganiyu

Ku San Malamanku tare da Farfesa Rasheed Abdul-Ganiyu

A wannan mako cikin shirin Ku San Malamanku, mun kawo muku tattaunawa da Farfesa Abdul-Ganiyu wanda malami ne a jami'ar jihar Gombe, ya bayyana mana irin ƙalubalen da fuskanta a rayuwa a yunƙurinsa na samun ilimi.