Yadda kwale-kwale ya kife tare da kashe sama da mutum 100 a Kwara

Yadda kwale-kwale ya kife tare da kashe sama da mutum 100 a Kwara

Aƙalla mutum 106 ne suka mutu lokacin da wani kwale-kwale ya kife da mutane ranar Litinin a jihar Kwara. Ana ci gaba da tsamo gawarwaki amma babu sa ran za a sake samun wani da rai.