Girke-Girken Ramadan: Kunun talbina na kayan marmari

Girke-Girken Ramadan: Kunun talbina na kayan marmari

A filinmu na girke-girken Ramadan na yau, Jawahir Belmoh za ta nuna muku yadda ake hada kunun talbina, wanda ake yi da kayan marmari.