Harin sojoji a Kaduna: 'An ƙona mana yara an ƙona mana mazaje'

Harin sojoji a Kaduna: 'An ƙona mana yara an ƙona mana mazaje'

BBC ta ziyarci ƙauyen Tudun Biri da jihar Kaduna, inda rundunar sojojin Najeriya ta ce wani jirginta maras matuƙi ya yi "kuskuren jefa bama-bamai a kan fararen hula."

Kalli bidiyo domin jin abin da mutanen ƙauyen ke cewa.