Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Malam Barau na Daɗin Kowa
...Daga Bakin Mai Ita tare da Malam Barau na Daɗin Kowa
A wannan makon cikin shirin ...Daga Bakin Mai Ita mun kawo muku tattaunawa da mutumin da ake wa laƙabi Alhaji Barau a shirin Daɗin Kowa.