Yadda 'yan Ajantina suka yi murnar cin gasar kofin duniya a kasarsu

Yadda 'yan Ajantina suka yi murnar cin gasar kofin duniya a kasarsu

Dubban ƴan Ajantina ne suka kwarara a kan tituna a kasar don murnar nasarar cin kofin duniya.

Nasarar da suka yi a kan Faransa ita ce ta uku tun fara gasar cin kofin duniya.

Kuma rabonsu da yin nasara tun shekarar 1986.