'Dalilin da ya sa muke shirin Amaryar Tiktok'

Masu yin gajeren bidiyo a shafin Tiktok mai suna 'Amaryar Tiktok' wato Aisha Usman da kuma Mohammad Adam Idris sun bayyana wa BBC dalilin da ya sa suke wannan shirin.

Sun bayyana haka ne a wata hira ta musamman da BBC ta yi da su.

Za ku iya latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon.