Hanya uku da za mu rage ɓarnar abinci a gidajenmu

Hanya uku da za mu rage ɓarnar abinci a gidajenmu

Ƙiyasi ya nuna cewa ana yin asarar kashi 40 cikin 100 na abincin da ake samarwa a duniya.

Albarkacin Ranar Wayar da Kai kan Ɓarna da Asarar Abinci ta Duniya, mun zaƙulo muku waɗansu hanyoyi na rage ɓarnar abinci a gidaje da kantunanmu.

Ana tunawa da ranar ne duk 29 ga watan Satumban kowace shekara.