Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Girke-Girken Ramadan: Couscous da miyar kabeji
Girke-Girken Ramadan: Couscous da miyar kabeji
A filinmu na girke-girken Ramadan, Sadiya Taheer da mijinta sun nuna mana yadda ake hada couscous da miyar cabbage da kuma kwaɗon zogale da ƙuli-ƙuli.