Girke-girken Ramadan: Yadda ake dambun shinkafa da miyar zogale

Girke-girken Ramadan: Yadda ake dambun shinkafa da miyar zogale

A filinmu na girke-girken Ramadan na yau, Hauwa Ibrahim za ta nuna muku yadda ake haɗa dambun shinkafa da miyar zogale.