Shirin 'yan wasan Super Eagles kan wasansu da Ivory Coast

Shirin 'yan wasan Super Eagles kan wasansu da Ivory Coast

A ranar Alhamis ne, 'yan ƙwallon ƙafa na Najeriya za su fafatawa da takwarorinsu na ƙasar Ivory Coast a Gasar cin Kofin Afirka ta Afcon, to ko wanne irin shiri suka yi?

BBC ta zanta da wasu daga cikin 'yan wasan na Super Eagles a wannan bidiyo.