Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Tsohuwa mai shekara 80 da ke rubuta jarrabawar kammala sakandare
Tsohuwa mai shekara 80 da ke rubuta jarrabawar kammala sakandare
Duk da cewa lokacin da take ƙarama ba ta samu damar yin karatu ba, wannan tsohuwar ta ce a yanzu ta gane cewa akwai banbanci mai yawa tsakanin mai ilimi da jahili.