'Ba mu jin tsoron dattawan Arewa' - Gwamna Nasir El-Rufai

'Ba mu jin tsoron dattawan Arewa' - Gwamna Nasir El-Rufai

Gwamnan jihar Kaduna Nasir Elrufa’i ya ce a matsayinsu na gwamnonin Arewa za su yi iyakar bakin kokari wajen ganin mulkin Nijeriya ya koma hannun mutanen kudu a zaɓen 2023.

Gwamnan ya kuma kalubalanci masu fakewa a bayan sabon tsarin canjin kuɗin Najeriya da manufar gurgunta ɗan takararsu na shugaban kasa a jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu.