Ba zan yi shiru ba kan mulkin Kano - Kwankwaso

Ba zan yi shiru ba kan mulkin Kano - Kwankwaso

Injiniya Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi bayani kan yadda yake son a tafiyar da mulkin jihar Kano bayan samun nasarar jam'iyyar NNPP.

Ya kuma yi tsokaci kan faduwar sa zaɓen shugaban ƙasa.