Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Kalli bayani kan karon-battan da za a yi a gasar cin kofin duniya ta mata?
Kalli bayani kan karon-battan da za a yi a gasar cin kofin duniya ta mata?
Gasar wadda za a yi a kasashen Australia da New Zealand za ta samu halarcin kasashe 32.