Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Daga Bakin Mai Ita tare da darakta Muhammad Bello
Daga Bakin Mai Ita tare da darakta Muhammad Bello
Filin Daga Bakin Mai Ita na wannan makon ya tattauna da darakta kuma mai shirya fina-finai a masana'antar Kannywood Muhammad Bello.
Muhammad Bello shi ne daraktan fim ɗin Ka Girmi Sana'a da sauran fina-finai.