Bidiyon yadda wani dutse ya yi aman wuta mai ban sha'awa

Bidiyon yadda wani dutse ya yi aman wuta mai ban sha'awa

Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Wani dutse ya yi aman wuta a kusa da Reykjavik, babban birnin Iceland.

Hakan ya kasance wani abu mai ban sha'awa ga masu yawon bude ido wadanda suke je yankin domin ganin yadda dutsen yake a kwarin Meradalir da ke kudu maso yammacin Iceland.