Halin da iyayen 'yan matan Chibok da ba a gani ba ke ciki shekaru 10 bayan sace su

Halin da iyayen 'yan matan Chibok da ba a gani ba ke ciki shekaru 10 bayan sace su

Shekaru 10 bayan sace 'yan matan Chibok fiye da 270, iyayen wadanda har yanzu ba a gan su ba na cikin halin kunci duk da dai har yanzu ba su cire ran sake yin ido biyu da 'ya'yan nasu.

Wata tawagar BBC ta kai ziyara garin na Chibok inda ta gane wa idanunta halin da al'ummar garin ke ciki.