Girke-Girken Ramadan: Fried rice mai nama da kayan miya

Girke-Girken Ramadan: Fried rice mai nama da kayan miya

A filinmu na girke-girken Ramadan na yau, Hafsat Usman wadda aka fi sani da Muhafoven za ta nuna muku yadda ake yin fried rice mai nama da kayan lambu a cikinsa.