Ibadun da suka kamata matan da ke gida su yi a Ramadan

Ibadun da suka kamata matan da ke gida su yi a Ramadan

Malama Habiba Yahaya Alfadarai, maiɗakin Sheikh Ibrahim Maƙari, ta yi ƙarin bayani kan yadda mace za ta iya haɗa aikin gida da Ibada a watan Ramadan.

Ta kuma bayyana yadda aka fi son mata su yi sallar tahajjud.