...Daga Bakin Mai Ita tare da Sha'awa ta Daɗin Kowa

...Daga Bakin Mai Ita tare da Sha'awa ta Daɗin Kowa

A cikin shirinmu na ...Daga Bakin Mai Ita na wannan mako mun kawo muku tattaunawa da Farida Abdullahi, wadda aka sani da Sha'awa a cikin shirin Daɗin Kowa.