Girke-Girken Ramadan: Haɗin Dambun Couscous

Girke-Girken Ramadan: Haɗin Dambun Couscous

Wannan shiri ne da BBC Hausa take kawo muku tsawon watan azumin Ramadan, don bai wa mutane damar gwangwaje basirarsu ta girki.

A wannan bidiyo, Khadija, da aka fi sani da YumCam a shafin Instagram ta nuna yadda ake sarrafa couscous zuwa dambu.

Girki ne da mai azumi, ba zai so ya wuce shi ba.