Batutuwan da suka shafe ku da za su kankane zaɓen Birtaniya na bana

Batutuwan da suka shafe ku da za su kankane zaɓen Birtaniya na bana

A ranar 4 ga watan Yuli ne Burtaniya za ta gudanar da babban zaɓen. Mutanen ƙasar za su kaɗa ƙuri’a domin zaɓen ƴan majalisar da za su wakilce su a majalisa tare da zaɓen sabon Firaminista.

Dangane da zaɓen ne muka tsinto wasu batutuwa da muke ganin suna da muhimmanci a gare ku.