Sakamakon zaɓen gwamnan Anambra

Lokacin karatu: Minti 1
Wannan shafi ya ƙunshi sakamakon zaɓen da hukumar zaɓe ta Inec ke sanarwa, kuma zai dinga sabunta kansa da zarar Inec ta sanar da sakamakon kowace ƙaramar hukuma.
A ranar Asabar ne dubun dubatar mazauna jihar Anambra da ke kudancin Najeriya suka kaɗa ƙuri'ar zaɓen gwamna.
'Yantakara 17 ne suka fafata a zaɓen ciki har da Gwamna Charles Soludo maii-ci a jam'iyya APGA.
Za a fara samun sakamako da zarar Inec ta fara sanarwa






