Kalli gidan gwamnan mulkin mallaka, bature Lugga a Lokoja

Kalli gidan gwamnan mulkin mallaka, bature Lugga a Lokoja

BBC ta ziyarci tsaunin Patti da ke garin Lokoja na jihar Kogi, inda ake da masaukin gwamnan mulkin mallaka na Najeriya, Lord Frederick Lugard.