Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Coronavirus: 'Jirgin saman Iran mai yada cutar korona a duniya'
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Jirgin ya tashi zuwa kasashe da dama duk da cewa an sanya dokar hana jigila a kasashen.
BBC ta samu bayanai masu nuna cewa kamfanin jirgin saman ya karya doka.