Coronavirus: 'Jirgin saman Iran mai yada cutar korona a duniya'

Bayanan bidiyo, Coronavirus: Jirgin saman Iran mai yada cutar korona

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Jirgin ya tashi zuwa kasashe da dama duk da cewa an sanya dokar hana jigila a kasashen.

BBC ta samu bayanai masu nuna cewa kamfanin jirgin saman ya karya doka.

Karin bayani kan coronavirus
Karin bayani kan coronavirus