Abin da ya faru cikin kwana 100 na yaƙin Ukraine
Danna hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Dakarun Rasha sun tsallaka iyakar Ukraine ne a ranar 24 ga watan Fabrairun 2022, inda suka fara yaƙin da ya jawo mutuwar dubban mutane tare da tursasa wa miliyoyi barin muhallansu.
A cikin wannan bidiyon, mun yi waiwaye kan muhimman abubuwan da suka faru a cikin kwana 100 da suka gabata.
Wasu labarai masu alaƙa da za ku so