Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Daga Bakin Mai Ita tare da Maryam Booth
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 89, BBC ta tattauna da Maryam Booth, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.
Ɗaukar bidiyo: Abdulsalam Usman Abdulkadir
Tacewa: Umar Rayyan